Posts

Showing posts from August, 2026

HANYOYIN SAMUN KUDI online na gaskiya

 Assalamualaikum yan uwa da abokan arziqi  Sunana Tasiu Adamu Dutse (T.A.DUTSE) Nazo mana da hanyoyin samu kudi online na gaskiya da gaskiya mutane sukan yi yaudara don karbi wani abu a hannun mutane gaskiya ni ba haka nake ba. Saboda nasan Zan mutu in koma ga ALLAH Kuma baza a binne ni da dukiya ba, daga ni sai halina sai likkafani ( Allah ya sa mucika da Imani 🤲) A cikin abubuwan da suke kawo kudi online, zanyi muku d dallah dalla da harshen hausa Kuma nasan zaku gwada Kuma zaku samu kudi Ammafa kudin kadan kadan zai dinga shigowa account dinka ba da gaggawa ba ..AKWAI WANI APP ME SUNA ysence , Yana bada kudi dollars ma Amma bazaka iya cire kudinba har saiyakai $10.00. Yadda zakayi amfani dashi don samun kudi Survey: za a dinga maka tambayoyi akan kanka da Kuma rayuwar ka bawan wannan, akwai akwai wasu hanyoyin samu kudi dayawa  Gargadi: matuqar kanason samun kudi to duk abunda aka tambayeka ka FADI gaskiya karkayi karya . Tambayoyine kawai survey din Kar ka rude , Dok...