HANYOYIN SAMUN KUDI online na gaskiya

 Assalamualaikum yan uwa da abokan arziqi 

Sunana Tasiu Adamu Dutse (T.A.DUTSE) Nazo mana da hanyoyin samu kudi online na gaskiya da gaskiya mutane sukan yi yaudara don karbi wani abu a hannun mutane gaskiya ni ba haka nake ba. Saboda nasan Zan mutu in koma ga ALLAH Kuma baza a binne ni da dukiya ba, daga ni sai halina sai likkafani ( Allah ya sa mucika da Imani 🤲) A cikin abubuwan da suke kawo kudi online, zanyi muku d dallah dalla da harshen hausa Kuma nasan zaku gwada Kuma zaku samu kudi Ammafa kudin kadan kadan zai dinga shigowa account dinka ba da gaggawa ba ..AKWAI WANI APP ME SUNA ysence , Yana bada kudi dollars ma Amma bazaka iya cire kudinba har saiyakai $10.00.

Yadda zakayi amfani dashi don samun kudi

Survey: za a dinga maka tambayoyi akan kanka da Kuma rayuwar ka bawan wannan, akwai akwai wasu hanyoyin samu kudi dayawa 

Gargadi: matuqar kanason samun kudi to duk abunda aka tambayeka ka FADI gaskiya karkayi karya .

Tambayoyine kawai survey din Kar ka rude ,

Doka:gwamnati najeriya basa samu jituwa da ysense ba Amma zaku iyayi ta chrome browser Amma bazaku iya sauke a kwatin shiba wato app.

Shawara: karka fara da data dinka kaje kasamu Irin NGO office dinnan ko banki ko gidan gwamnati ko dai duk wani kamfani da suke bude .. Wi-Fi..kyauta sai ku fara zakumin godiya Nan gaba kuyi following Dina domin samun labarai akan hanyoyin samun kudi online da harshen hausa Nagode Nine Naku TASIU ADAMU DUTSE 😊😊

Comments

  1. I Dan baka gane wani abu ba ka ajiyemin a comment nagode

    ReplyDelete

Post a Comment